Da Dumi Dumi
Sanata Rufai Hanga Ya Fice Daga Jam'iyyar NDC
Sanata Rufai Hanga, mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar NDC, jam'iyyar da tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ke jagoranta.A cikin wasi...
Karanta Kai Tsaye
Yawan Maza Masu Ɗaukar Hutun Haihuwa Ya Haura Kashi 50% a Japan
Yawan maza da ke ɗaukar hutun haihuwa a Japan ya haura kashi 50 cikin 100 a karon farko, lamarin da ke nuna sauyin fahimta da al'adun aiki a ƙasar.Ma'aikatar Ƙwadago ta Japan ta bayyana cewa adadin...
Karanta Kai Tsaye
KACRAN Ta Yi Allah Wadai da Hare-Haren 'Yan Bindiga a Zamfara, Sokoto da Katsina
Ƙungiyar Fulani Makiyaya ta Kullen Allah a Najeriya (KACRAN) ta yi Allah wadai da hare-haren da 'yan bindiga suka kai a jihohin Zamfara, Sokoto da Katsina, inda aka kashe mutane, aka ƙone wasu da ra...
Karanta Kai Tsaye
Spotlight Education and Youth Development Initiative (SEYDI) ta shirya a North West University, Kano.
Taron ya gudana ne a ƙarƙashin jagorancin shirin Drug Abuse Awareness Campus Tour (DAACT), wanda ke yaƙi da wayar da kai kan illar shaye-shaye a jami'o'in ƙasar nan. An gudanar da shi a ɗakin tar...
Karanta Kai Tsaye
Iran Ta Kashe Mutane Biyu Da Aka Samu Da Laifin Yi Wa Isra'ila Leƙen Asiri
Hukumar shari'ar Iran ta sanar da aiwatar da hukuncin kisa kan Omid Behzad da Pouria Safvat a safiyar Litinin, bayan kotu ta same su da laifin yi wa Isra'ila leƙen asiri.A cewar kamfanin yaɗa labara...
Karanta Kai Tsaye
AUG 03: Soja Da Ɗan Sanda Sun Mutu Yayin Daƙile Harin 'Yan Bindiga A Zamfara
AUG 03: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 18, Ciki Har Da Sojoji Huɗu, A Zamfara Da Sakkwato
AUG 02: Mutum Takwas Sun Mutu A Sabbin Hare-haren Isra'ila A Gaza
AUG 02: Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Rufe Shagon Kausar Unique Empire Kan Zargin Talla Da Hotunan Batsa
AUG 02: Ana Jimamin Fitaccen Mai Hawa Tsaunuka Nirmal Purja Bayan Zaftarewar Ƙanƙara A Pakistan
AUG 02: Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta
AUG 02: NDLEA Ta Daƙile Yunƙurin Safarar Hodar Iblis Zuwa China Da Italiya
AUG 02: Mutum Biyar Sun Mutu, 41 Sun ɓace Bayan Jirgin Ruwa Ya Kama Da Wuta A Indonesia
AUG 02: Sojin Ruwa Sun Ƙwace Lita 87,000 Na Dizel Da Aka Tace Ba Bisa Ƙa'ida Ba A Rivers
AUG 02: Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai