Matakai 6 da Gwamnatin Tinubu Za Ta Ɗauka Don Rage Raɗaɗin Rayuwa Cikin Kwana 90
Gwamnatin Tarayya ta amince da wani shirin gaggawa na tattalin arziki na tsawon kwanaki 90, da nufin rage tsadar rayuwa da sauƙaƙa wa ’yan Najeriya wahalhalun tattalin arziki.
