YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

OPEC+ Ta Amince da Ƙara Haƙar Mai Daga Watan Satumba
Kasuwanci

OPEC+ Ta Amince da Ƙara Haƙar Mai Daga Watan Satumba

Ƙasashen da ke cikin ƙungiyar OPEC+, waɗanda suka haɗa da Saudiyya da Rasha, sun amince da ƙara yawan haƙar ɗanyen mai da ganga dubu 188 a kowa...

Read More
Turkiyya na shirin taimaka wa Nijeriya wajen bunƙasa masana'antar ƙera jiragen ruwa
Babban Labari, Kasuwanci

Turkiyya na shirin taimaka wa Nijeriya wajen bunƙasa masana'antar ƙera jiragen ruwa

Turkiyya na ƙara faɗaɗa masana'antar ƙera jiragen ruwa, yayin da take shirin taka muhimmiyar rawa wajen taimaka wa Nijeriya cimma burinta na ƙera...

Read More
Iran Ta Kulla Yarjejeniya Da China Kan Sayen Makaman Kare Sararin Samaniya
Labaran Ketare, Kasuwanci

Iran Ta Kulla Yarjejeniya Da China Kan Sayen Makaman Kare Sararin Samaniya

Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito cewa Iran ta kulla yarjejeniya da China domin sayen makaman kare sararin samaniya da ake harbawa daga...

Read More
Farashin Danyen Mai Ya Sauka Bayan Dakatar Da Hare-Haren Amurka Da Iran
Kasuwanci

Farashin Danyen Mai Ya Sauka Bayan Dakatar Da Hare-Haren Amurka Da Iran

Farashin danyen mai a kasuwannin duniya ya ragu zuwa kusan dala 90 kan kowace ganga, bayan da Amurka da Iran suka dakatar da hare-haren da suke kai wa...

Read More
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Tsara Dokar Gyaran VAT Ta 2026
Babban Labari, Kasuwanci

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Tsara Dokar Gyaran VAT Ta 2026

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani Kwamitin Haɗin Gwiwar Ma'aikatu domin tsara Dokar Gyaran Harajin Ƙarin Daraja (VAT Modification Order) ta she...

Read More
Iran Ta Fitar da Gangar Ɗanyen Mai Miliyan 73 Bayan Sassaucin Takunkuman Amurka
Labaran Ketare, Kasuwanci

Iran Ta Fitar da Gangar Ɗanyen Mai Miliyan 73 Bayan Sassaucin Takunkuman Amurka

Iran ta samu damar fitar da kusan gangar ɗanyen mai miliyan 73 cikin ƙasa da wata guda, bayan da Amurka ta ɗan sassauta wasu daga cikin takunkuman ...

Read More
Farashin Ɗanyen Mai Ya Kai Dala 100 Kowace Ganga Sakamakon Rikicin Gabas ta Tsakiya
Kasuwanci

Farashin Ɗanyen Mai Ya Kai Dala 100 Kowace Ganga Sakamakon Rikicin Gabas ta Tsakiya

Farashin ɗanyen man fetur a kasuwar duniya ya kai dala 100 kowace ganga, karo na farko tun watan Mayu, sakamakon tsanantar rikicin da ke faruwa a yan...

Read More
Kotu ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga mutum uku da aka samu da laifin sace dalibai da malamai a Jihar Oyo
Kasuwanci

Kotu ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga mutum uku da aka samu da laifin sace dalibai da malamai a Jihar Oyo

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutane uku hukuncin ɗaurin rai da rai bayan ta same su da laifin hannu a sace ɗalibai da malamai a Ƙar...

Read More
Matatar Dangote ta mayar da farashin sayar da man fetur zuwa dala maimakon naira
Kasuwanci

Matatar Dangote ta mayar da farashin sayar da man fetur zuwa dala maimakon naira

Matatar Man Dangote ta fara amfani da farashin dala wajen sayar da man fetur da sauran kayayyakin da take samarwa, maimakon tsarin farashin naira da a...

Read More
Matatar Dangote Ta Fara Jigilar Fetur Kyauta Zuwa Jihohi Shida Da Abuja
Labaran gida, Kasuwanci

Matatar Dangote Ta Fara Jigilar Fetur Kyauta Zuwa Jihohi Shida Da Abuja

Matatar Man Fetur ta Dangote ta fara jigilar fetur kyauta zuwa jihohi shida a faɗin Najeriya, ciki har da Babban Birnin Tarayya, Abuja.Kamfanin Dango...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka