YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Sanata Rufai Hanga Ya Fice Daga Jam'iyyar NDC
Labaran gida, Siyasa

Sanata Rufai Hanga Ya Fice Daga Jam'iyyar NDC

Sanata Rufai Hanga, mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar NDC, jam'iyyar da tsohon gwamnan Jihar Kano...

Read More
INEC Ta Fara Nuna Takardun Shaidar Karatu Da Bayanan 'Yan Takarar Shugaban Ƙasa Na Zaɓen 2027
Siyasa

INEC Ta Fara Nuna Takardun Shaidar Karatu Da Bayanan 'Yan Takarar Shugaban Ƙasa Na Zaɓen 2027

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fara nuna wa jama'a takardun shaidar karatu da bayanan sirri na 'yan takarar shugaban ƙasa da mataim...

Read More
Obasanjo: Zaɓen Atiku a Matsayin Mataimakina Shi Ne Babban Kuskuren Da Na Taɓa Yi A Siyasa
Babban Labari, Siyasa

Obasanjo: Zaɓen Atiku a Matsayin Mataimakina Shi Ne Babban Kuskuren Da Na Taɓa Yi A Siyasa

Legas – Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa babban kuskuren da ya taɓa aikatawa a rayuwarsa ta siyasa shi ne zaɓen Atiku Abu...

Read More
Tsagin Kabiru Turaki na PDP Ya Miƙa Sunan Jonathan Ga INEC a Matsayin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa na 2027
Babban Labari, Siyasa

Tsagin Kabiru Turaki na PDP Ya Miƙa Sunan Jonathan Ga INEC a Matsayin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa na 2027

Tsagin jam'iyyar PDP ƙarƙashin jagorancin Kabiru Turaki ya sanar da cewa ya miƙa sunan tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, ga Hukumar Zaɓe M...

Read More
Yadda Shugaban Karamar Hukuma Yakoma aikin tella bayan sauka daga kujerarsa
Labaran gida, Siyasa

Yadda Shugaban Karamar Hukuma Yakoma aikin tella bayan sauka daga kujerarsa

Tsohon Shugaban Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano, Abdullahi Gali Shitu, wanda aka fi sani da Comrade Abdullahi Gali Basaf, ya koma sana’arsa t...

Read More
INEC ta ce ba za ta ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba
Babban Labari, Siyasa

INEC ta ce ba za ta ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta bayyana cewa ba za ta sake ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba, duk da kiraye-kirayen da jam’...

Read More
Gwamna Uba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa na takarar 2027
Babban Labari, Siyasa

Gwamna Uba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa na takarar 2027

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanar da zaɓen Mista Jerry Adams a matsayin mataimakinsa a zaɓen gwamnan jihar na shekarar 2027.A cikin wa...

Read More
INEC Ta Sanar Da Gwajin Tantance Masu Zaɓe Kafin Zaɓen Gwamnan Jihar Osun
Babban Labari, Siyasa

INEC Ta Sanar Da Gwajin Tantance Masu Zaɓe Kafin Zaɓen Gwamnan Jihar Osun

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da cewa za ta gudanar da gwajin tantance masu zaɓe (Mock Accreditation Exercise) kafin zaɓen ...

Read More
Obi da Kwankwaso na da kusan kashi 70 cikin 100 na damar samun nasara a zaɓen 2027 - Lawal
Siyasa

Obi da Kwankwaso na da kusan kashi 70 cikin 100 na damar samun nasara a zaɓen 2027 - Lawal

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya Babachir Lawal, ya ce tikitin takarar shugaban ƙasa na haɗin gwiwa tsakanin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso na da da...

Read More
Matawalle Ya Yi Kira Ga 'Yan Adawa Su Guji Ayyukan da Ka Iya Bata Sunan Najeriya
Babban Labari, Siyasa

Matawalle Ya Yi Kira Ga 'Yan Adawa Su Guji Ayyukan da Ka Iya Bata Sunan Najeriya

Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, ya buƙaci 'yan adawa da su guji duk wani abu da ka iya tunzura al'umma ko kuma ɓata sunan Najeriy...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka