YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Tyla Ta Fasa Zuwa Najeriya Domin Taron Waƙoƙinta
Nishadi

Tyla Ta Fasa Zuwa Najeriya Domin Taron Waƙoƙinta

Tyla ta cire Najeriya daga cikin jerin ƙasashen da za ta ziyarta a rangadin duniya da ta shirya domin tallata sabon kundin waƙoƙinta.Da farko, an t...

Read More
Mun Ƙi Musanya Fursunoni Da Masu Garkuwa Da Ɗaliban Oyo
Babban Labari, Tsaro

Mun Ƙi Musanya Fursunoni Da Masu Garkuwa Da Ɗaliban Oyo

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta ƙi amincewa da buƙatun masu garkuwa da mutanen da suka sace ɗalibai da malama...

Read More
An Yi Garkuwa Da Ɗan Jamus A Jamhuriyar Nijar
Labaran Ketare

An Yi Garkuwa Da Ɗan Jamus A Jamhuriyar Nijar

Rahotanni sun bayyana cewa wasu da ake zargin mayaƙan ƙungiyar Islamic State in the Greater Sahara (ISGS) sun yi garkuwa da wani ɗan ƙasar Jamus m...

Read More
Biyan Bashi Ne Ke Laƙume Kuɗaɗen Da Aka Tara Bayan Janye Tallafi – Ministan Kuɗi
Labaran gida, Babban Labari

Biyan Bashi Ne Ke Laƙume Kuɗaɗen Da Aka Tara Bayan Janye Tallafi – Ministan Kuɗi

Ministan Kuɗin Najeriya, Taiwo Oyedele, ya bayyana cewa mafi yawan kuɗaɗen da gwamnati ta samu bayan cire tallafin man fetur da gyaran tsarin canji...

Read More
Uwa ta nemi adalci kan zargin jami'in NDLEA da yi wa 'yarta mai shekara takwas fyaɗe
Labaran gida, Babban Labari

Uwa ta nemi adalci kan zargin jami'in NDLEA da yi wa 'yarta mai shekara takwas fyaɗe

Mahaifiyar wata yarinya mai shekara takwas ta buƙaci a tabbatar da adalci bayan zargin cewa wani jami'in Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙw...

Read More
Kotu ta yanke wa wata amarya hukuncin kisa kan kashe angonta a Kano
Labaran gida, Babban Labari

Kotu ta yanke wa wata amarya hukuncin kisa kan kashe angonta a Kano

Babbar Kotun Jihar Kano da ke kan titin Miller ta yanke wa wata sabuwar amarya, Saudat Idris, hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan ta same ta da laif...

Read More
Tsohon Mataimakin Gwamnan Kebbi, Ibrahim Aliyu, ya rasu
Labaran gida, Babban Labari

Tsohon Mataimakin Gwamnan Kebbi, Ibrahim Aliyu, ya rasu

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Alhaji Ibrahim Aliyu, ya rasu bayan fama da jinya, kamar yadda iyalansa suka tabbatar.Marigayin, wanda ya riƙe...

Read More
Amal Umar da Chidi Dike za su haɗu a sabon fim mai suna Love and Fate
Nishadi

Amal Umar da Chidi Dike za su haɗu a sabon fim mai suna Love and Fate

Fitacciyar jarumar Kannywood, Amal Umar, ta sanar da cewa za ta fito tare da shahararren jarumin Nollywood, Chidi Dike, a sabon fim mai suna Love and ...

Read More
Soja Boy ya yi martani ga Adam A. Zango, ya ce: "Kai ne mafi shahara amma mafi talauci a Kannywood"
Nishadi

Soja Boy ya yi martani ga Adam A. Zango, ya ce: "Kai ne mafi shahara amma mafi talauci a Kannywood"

Mawaki Soja Boy ya fitar da wani dogon bidiyo inda ya yi magana kan fitaccen jarumin Kannywood, Adam A. Zango, bayan kwanaki da ya yi alƙawarin bayya...

Read More
Alakanta mutum da shan ƙwaya ko hauka ba adawar siyasa ba ce
Nishadi

Alakanta mutum da shan ƙwaya ko hauka ba adawar siyasa ba ce

Lauya Abba Hikima ya bayyana cewa alakanta mutum da shan miyagun ƙwayoyi, shan giya ko kuma hauka saboda bambancin ra'ayin siyasa ba adawar siyasa ba...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka