YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

KACRAN Ta Yi Allah Wadai da Hare-Haren 'Yan Bindiga a Zamfara, Sokoto da Katsina
Labaran gida, Tsaro

KACRAN Ta Yi Allah Wadai da Hare-Haren 'Yan Bindiga a Zamfara, Sokoto da Katsina

Ƙungiyar Fulani Makiyaya ta Kullen Allah a Najeriya (KACRAN) ta yi Allah wadai da hare-haren da 'yan bindiga suka kai a jihohin Zamfara, Sokoto da Ka...

Read More
Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta
Labaran gida, Tsaro

Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation UDOKA sun kama wasu manyan mambobin wata ƙungiyar masu aikata laifuka da ake zargi da kai wa soj...

Read More
NDLEA Ta Daƙile Yunƙurin Safarar Hodar Iblis Zuwa China Da Italiya
Labaran gida, Tsaro

NDLEA Ta Daƙile Yunƙurin Safarar Hodar Iblis Zuwa China Da Italiya

Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta ce ta daƙile wani yunƙurin safarar hodar iblis zuwa ƙasashen China da Ital...

Read More
Sojin Ruwa Sun Ƙwace Lita 87,000 Na Dizel Da Aka Tace Ba Bisa Ƙa'ida Ba A Rivers
Labaran gida, Tsaro

Sojin Ruwa Sun Ƙwace Lita 87,000 Na Dizel Da Aka Tace Ba Bisa Ƙa'ida Ba A Rivers

Rundunar Sojin Ruwan Najeriya ta ce ta gano wata matatar man fetur ta bogi tare da ƙwace kimanin lita 87,000 na dizel da ake zargin an tace ba bisa ...

Read More
Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai

Rundunar Sojin Najeriya ta ce wasu mayaƙa a yankin Kudu maso Gabas sun fara ajiye makamansu da kansu sakamakon matsin lambar da dakarun soji ke ci ga...

Read More
Matar Babban Jami'in Kuɗaɗen ISWAP Da Ɗanta Sun Miƙa Wuya Ga Sojoji
Babban Labari, Tsaro

Matar Babban Jami'in Kuɗaɗen ISWAP Da Ɗanta Sun Miƙa Wuya Ga Sojoji

Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa matar wani babban jami'in kula da harkokin kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP, tare da ɗanta mai shekara 11, sun miƙa...

Read More
Mun Ƙi Musanya Fursunoni Da Masu Garkuwa Da Ɗaliban Oyo
Babban Labari, Tsaro

Mun Ƙi Musanya Fursunoni Da Masu Garkuwa Da Ɗaliban Oyo

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta ƙi amincewa da buƙatun masu garkuwa da mutanen da suka sace ɗalibai da malama...

Read More
Zaman lafiya a Kudu maso Gabas ginshiƙi ne na haɗin kai da ci gaban Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai
Labaran gida, Tsaro

Zaman lafiya a Kudu maso Gabas ginshiƙi ne na haɗin kai da ci gaban Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa tabbatar da zaman lafiya da tsaro a yankin Kudu maso Gabas na da matuƙ...

Read More
Ƴan bindiga sun kai hari kotu a Katsina, alƙali ya tsere ta taga
Tsaro

Ƴan bindiga sun kai hari kotu a Katsina, alƙali ya tsere ta taga

Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai hari a wata kotun shari'a da ke ƙauyen Gwarjo, a Ƙaramar Hukumar Matazu ta Jihar Katsina, inda Alƙali Mo...

Read More
Sojoji sun kashe ƴan bindiga uku, sun ceto mutum tara a Jihar Kwara
Babban Labari, Tsaro

Sojoji sun kashe ƴan bindiga uku, sun ceto mutum tara a Jihar Kwara

Jami'an tsaron Najeriya sun kashe 'yan bindiga uku tare da ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a wani samame da aka gudanar a Jihar Kwara.An gudan...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka