YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Waƙar Siyasar Rarara Kan Pantami Ta Jawo Ce-ce-ku-ce
Nishadi

Waƙar Siyasar Rarara Kan Pantami Ta Jawo Ce-ce-ku-ce

Sabuwar waƙar siyasa da fitaccen mawaƙin Hausa Dauda Kahutu Rarara ya saki ta jawo muhawara a kafafen sada zumunta bayan ta ƙunshi zarge-zarge kan ...

Read More
Tyla Ta Fasa Zuwa Najeriya Domin Taron Waƙoƙinta
Nishadi

Tyla Ta Fasa Zuwa Najeriya Domin Taron Waƙoƙinta

Tyla ta cire Najeriya daga cikin jerin ƙasashen da za ta ziyarta a rangadin duniya da ta shirya domin tallata sabon kundin waƙoƙinta.Da farko, an t...

Read More
Amal Umar da Chidi Dike za su haÉ—u a sabon fim mai suna Love and Fate
Nishadi

Amal Umar da Chidi Dike za su haÉ—u a sabon fim mai suna Love and Fate

Fitacciyar jarumar Kannywood, Amal Umar, ta sanar da cewa za ta fito tare da shahararren jarumin Nollywood, Chidi Dike, a sabon fim mai suna Love and ...

Read More
Soja Boy ya yi martani ga Adam A. Zango, ya ce: "Kai ne mafi shahara amma mafi talauci a Kannywood"
Nishadi

Soja Boy ya yi martani ga Adam A. Zango, ya ce: "Kai ne mafi shahara amma mafi talauci a Kannywood"

Mawaki Soja Boy ya fitar da wani dogon bidiyo inda ya yi magana kan fitaccen jarumin Kannywood, Adam A. Zango, bayan kwanaki da ya yi alƙawarin bayya...

Read More
Alakanta mutum da shan ƙwaya ko hauka ba adawar siyasa ba ce
Nishadi

Alakanta mutum da shan ƙwaya ko hauka ba adawar siyasa ba ce

Lauya Abba Hikima ya bayyana cewa alakanta mutum da shan miyagun ƙwayoyi, shan giya ko kuma hauka saboda bambancin ra'ayin siyasa ba adawar siyasa ba...

Read More
Shin Me Ya Sa Waƙoƙin Rarara Ke Ci Gaba da Yin Tasiri Duk da Tarin Sukar da Ake Masa?
Nishadi

Shin Me Ya Sa Waƙoƙin Rarara Ke Ci Gaba da Yin Tasiri Duk da Tarin Sukar da Ake Masa?

Duk da yawan suka da muhawarar da waƙoƙinsa ke haifarwa, fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, na ci gaba da kasancewa ɗaya daga cikin mawa...

Read More
Ƙasashe 10 masu ƙarancin mutuwar aure a duniya
Nishadi

Ƙasashe 10 masu ƙarancin mutuwar aure a duniya

Bayanan da aka tattara daga WorldAtlas, bisa nazarin alƙaluman Hukumar Majalisar Ɗinkin Duniya (UN), Eurostat da hukumomin ƙididdiga na ƙasashe da...

Read More
Drake Ya Yi Asarar Dala Miliyan 1.5 A Caca Bayan Hasashen Argentina Ya Faskara
Nishadi

Drake Ya Yi Asarar Dala Miliyan 1.5 A Caca Bayan Hasashen Argentina Ya Faskara

Fitaccen mawakin Kanada, Drake, ya yi asarar dala miliyan 1.5 bayan hasashen da ya yi cewa Argentina za ta lashe gasar cin Kofin Duniya ta FIFA ta 202...

Read More
Takaddama ta ɓarke tsakanin Hisbah da Hukumar Tace Fina-finai kan sana'ar "downloading" a Kano
Nishadi, Babban Labari

Takaddama ta ɓarke tsakanin Hisbah da Hukumar Tace Fina-finai kan sana'ar "downloading" a Kano

Takaddama ta ɓarke tsakanin Hukumar Hisbah ta Jihar Kano da Hukumar Tace Fina-finai da Ɗab'i ta Jihar Kano kan ikon da ya shafi sana'ar tura fina-fi...

Read More
Dan-Bello da matarsa Sahura sun buɗe gidan cin abinci a Guangzhou na ƙasar China
Nishadi

Dan-Bello da matarsa Sahura sun buɗe gidan cin abinci a Guangzhou na ƙasar China

Fitaccen mawallafin bidiyon barkwanci da masu sukar al'amuran siyasa, Bello Galadanci, wanda aka fi sani da Dan-Bello, tare da matarsa Sahura, sun buÉ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka