YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

'Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 18, Ciki Har Da Sojoji Huɗu, A Zamfara Da Sakkwato
Labaran gida

'Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 18, Ciki Har Da Sojoji Huɗu, A Zamfara Da Sakkwato

Aƙalla mutum 18, ciki har da sojoji huɗu, sun rasa rayukansu bayan wasu 'yan bindiga sun kai hare-hare a wasu al'ummomi da ke jihohin Zamfara da Sak...

Read More
Mutum Takwas Sun Mutu A Sabbin Hare-haren Isra'ila A Gaza
Labaran Ketare

Mutum Takwas Sun Mutu A Sabbin Hare-haren Isra'ila A Gaza

Aƙalla mutum takwas ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren sama da Isra'ila ta kai cikin dare a sassa daban-daban na Zirin Gaza, kamar yadda jam...

Read More
Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Rufe Shagon Kausar Unique Empire Kan Zargin Talla Da Hotunan Batsa
Labaran gida

Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Rufe Shagon Kausar Unique Empire Kan Zargin Talla Da Hotunan Batsa

Hukumar Tace Fina-finai da Ɗab'i ta Jihar Kano ta rufe shagon wani mashahurin mai sayar da magungunan gargajiya, Kausar Unique Empire Ltd, wanda aka ...

Read More
Ana Jimamin Fitaccen Mai Hawa Tsaunuka Nirmal Purja Bayan Zaftarewar Ƙanƙara A Pakistan
Labaran Ketare

Ana Jimamin Fitaccen Mai Hawa Tsaunuka Nirmal Purja Bayan Zaftarewar Ƙanƙara A Pakistan

Masu harkar hawa tsaunuka a sassa daban-daban na duniya na alhini bayan rasuwar fitaccen mai hawan tsaunuka, Nirmal Purja, tare da wasu mutum tara sak...

Read More
Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta
Labaran gida, Tsaro

Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation UDOKA sun kama wasu manyan mambobin wata ƙungiyar masu aikata laifuka da ake zargi da kai wa soj...

Read More
NDLEA Ta Daƙile Yunƙurin Safarar Hodar Iblis Zuwa China Da Italiya
Labaran gida, Tsaro

NDLEA Ta Daƙile Yunƙurin Safarar Hodar Iblis Zuwa China Da Italiya

Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta ce ta daƙile wani yunƙurin safarar hodar iblis zuwa ƙasashen China da Ital...

Read More
Mutum Biyar Sun Mutu, 41 Sun ɓace Bayan Jirgin Ruwa Ya Kama Da Wuta A Indonesia
Labaran Ketare, Babban Labari

Mutum Biyar Sun Mutu, 41 Sun ɓace Bayan Jirgin Ruwa Ya Kama Da Wuta A Indonesia

Aƙalla mutum biyar ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 41 suka ɓace bayan wani jirgin ruwa ɗauke da sama da fasinjoji 250 ya kama da wuta a tekun...

Read More
Sojin Ruwa Sun Ƙwace Lita 87,000 Na Dizel Da Aka Tace Ba Bisa Ƙa'ida Ba A Rivers
Labaran gida, Tsaro

Sojin Ruwa Sun Ƙwace Lita 87,000 Na Dizel Da Aka Tace Ba Bisa Ƙa'ida Ba A Rivers

Rundunar Sojin Ruwan Najeriya ta ce ta gano wata matatar man fetur ta bogi tare da ƙwace kimanin lita 87,000 na dizel da ake zargin an tace ba bisa ...

Read More
Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai

Rundunar Sojin Najeriya ta ce wasu mayaƙa a yankin Kudu maso Gabas sun fara ajiye makamansu da kansu sakamakon matsin lambar da dakarun soji ke ci ga...

Read More
OPEC+ Ta Amince da Ƙara Haƙar Mai Daga Watan Satumba
Kasuwanci

OPEC+ Ta Amince da Ƙara Haƙar Mai Daga Watan Satumba

Ƙasashen da ke cikin ƙungiyar OPEC+, waɗanda suka haɗa da Saudiyya da Rasha, sun amince da ƙara yawan haƙar ɗanyen mai da ganga dubu 188 a kowa...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka