YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Farashin Ɗanyen Mai Ya Ƙaru Sakamakon Fargabar Rikicin Gabas ta Tsakiya
Labaran Ketare, Babban Labari

Farashin Ɗanyen Mai Ya Ƙaru Sakamakon Fargabar Rikicin Gabas ta Tsakiya

Farashin ɗanyen mai na ci gaba da ƙaruwa a kasuwannin duniya yayin da rikici ke ƙara tsananta a yankin Gabas ta Tsakiya.A yau Talata, farashin mai ...

Read More
Majalisar Wakilai Ta Ƙaddamar da Tsarin Ƙara Bai Wa Mata Damar Shiga Siyasa – Tajudeen Abbas
Siyasa

Majalisar Wakilai Ta Ƙaddamar da Tsarin Ƙara Bai Wa Mata Damar Shiga Siyasa – Tajudeen Abbas

Kakakin Majalisar Wakilan Tarayya, Rt. Hon. Tajudeen Abbas, ya bayyana cewa Majalisar ta samar da wani tsari na musamman da ke da nufin ƙara bai wa m...

Read More
Rabiu Musa Kwankwaso Ya Ce Peter Obi Ya Amince Zai Yi Wa'adi Ɗaya Idan Ya Ci Zaɓe
Babban Labari, Siyasa

Rabiu Musa Kwankwaso Ya Ce Peter Obi Ya Amince Zai Yi Wa'adi Ɗaya Idan Ya Ci Zaɓe

Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'...

Read More
Drake Ya Yi Asarar Dala Miliyan 1.5 A Caca Bayan Hasashen Argentina Ya Faskara
Nishadi

Drake Ya Yi Asarar Dala Miliyan 1.5 A Caca Bayan Hasashen Argentina Ya Faskara

Fitaccen mawakin Kanada, Drake, ya yi asarar dala miliyan 1.5 bayan hasashen da ya yi cewa Argentina za ta lashe gasar cin Kofin Duniya ta FIFA ta 202...

Read More
Fantami Ya Bayyana Abin Da Zai Fi Ba Muhimmanci Idan Ya Zama Gwamnan Gombe
Siyasa

Fantami Ya Bayyana Abin Da Zai Fi Ba Muhimmanci Idan Ya Zama Gwamnan Gombe

Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya bayyana cewa idan ya samu damar zama Gwamnan Jihar Gombe, zai ...

Read More
Iran Ta Yi Iƙirarin Kashe Sojojin Amurka A Hari Da Ta Kai Jordan
Labaran Ketare, Babban Labari

Iran Ta Yi Iƙirarin Kashe Sojojin Amurka A Hari Da Ta Kai Jordan

Rundunar Juyin Juya Halin Iran (IRGC) ta yi iƙirarin cewa harin da ta kai kan wani sansanin da sojojin Amurka ke amfani da shi a yankin Rukban na ƙa...

Read More
Cutar Ebola Ta Bazu Zuwa Yankuna 47 A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo
Labaran Ketare, Lafiya

Cutar Ebola Ta Bazu Zuwa Yankuna 47 A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo

Cutar Ebola da ke ɓulla a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo ta bazu zuwa yankunan kiwon lafiya 47 da ke faɗin larduna biyar na Adja a lardin Ituri, a...

Read More
Tinubu Ya Amince Da Naɗin Sabbin Shugabanni Da Mambobi A Hukumomin Tarayya
General

Tinubu Ya Amince Da Naɗin Sabbin Shugabanni Da Mambobi A Hukumomin Tarayya

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin sabbin shugabanni da mambobi 26 a hukumomi da kwamitocin gwamnatin tarayya guda 10.Daga cikin w...

Read More
ICPC Ta Gurfanar Da Wani Likita Bisa Zargin Ƙirƙirar Rahoton Lafiya Na Bogi
Babban Labari, Tsaro

ICPC Ta Gurfanar Da Wani Likita Bisa Zargin Ƙirƙirar Rahoton Lafiya Na Bogi

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta gurfanar da Farfesa Bello Abubakar a gaban kotu bisa zargin ƙirƙirar rahoton lafiya na bogi.A cewar ...

Read More
Gwamnan Jigawa Ya Nuna Rashin Jin Daɗi Kan Rashin Zuwa Aiki Da Wuri
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnan Jigawa Ya Nuna Rashin Jin Daɗi Kan Rashin Zuwa Aiki Da Wuri

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya nuna rashin jin daɗinsa kan rashin halartar aiki da wuri da wasu manyan jami'an gwamnati suka yi bayan wa...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka