YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta umarci a gudanar da bincike kan wasu jami’anta
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta umarci a gudanar da bincike kan wasu jami’anta

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta umarci a gudanar da bincike kan wasu jami’anta da aka gani a wani bidiyo suna jan ɗan gwagwarmaya kuma ɗan tak...

Read More
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da sanya dokar hana fita ta sa’o’i 16 a ƙananan hukumomi
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da sanya dokar hana fita ta sa’o’i 16 a ƙananan hukumomi

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da sanya dokar hana fita ta sa’o’i 16 a ƙananan hukumomi 10 na jihar domin magance matsalolin tsaro da...

Read More
Faransa ta sanar da cutar Ebola a ƙasar
Babban Labari, Lafiya

Faransa ta sanar da cutar Ebola a ƙasar

Faransa ta sanar da tabbatar da ɓullar cutar Ebola a ƙasar bayan wani likita da ya dawo daga aikin jin ƙai a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo (DR C...

Read More
Matatar Mai ta Dangote ta karyata zargin cewa tana sayarwa tare da sake sayo mai daga Kasar Togo
Babban Labari

Matatar Mai ta Dangote ta karyata zargin cewa tana sayarwa tare da sake sayo mai daga Kasar Togo

Kamfanin Matatar Mai ta Dangote Petroleum Refinery ya yi watsi da zarge-zargen da ke cewa ana fitar da kayayyakin man fetur da ake tacewa a matatar zu...

Read More
Gwamnatin Kaduna ta go yi bayan gurfanar da mutane 24 gaban kotu Kan kashe wata Mata a maraban Jos
Babban Labari

Gwamnatin Kaduna ta go yi bayan gurfanar da mutane 24 gaban kotu Kan kashe wata Mata a maraban Jos

Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi maraba da gurfanar da mutane 24 da ake zargi da hannu a kisan gillar da aka yi wa wata mata a yankin Maraban Jos, inda ta...

Read More
Da ni kadai ke da ikon hukunci da na haramta amfani bakin gilashi a mota, cewar sufeto Janar na Yan sandan Najeriya
Babban Labari

Da ni kadai ke da ikon hukunci da na haramta amfani bakin gilashi a mota, cewar sufeto Janar na Yan sandan Najeriya

Sufeto Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya bayyana cewa da a ce ikon yanke hukunci yana hannunsa shi kaɗai, da ya zai haramta amfani d...

Read More
lazio ta sanar da naɗin tsohon kocin ƙasar Italiya, Gennaro Gattuso
Wassani

lazio ta sanar da naɗin tsohon kocin ƙasar Italiya, Gennaro Gattuso

Ƙungiyar Lazio ta sanar da naɗin tsohon kocin ƙasar Italiya, Gennaro Gattuso, a matsayin sabon mai horas da 'yan wasanta bayan rabuwa da Maurizio S...

Read More
Kylian Mbappe, ya zura ƙwallaye biyu yayin da Faransa ta doke Iraq
Wassani

Kylian Mbappe, ya zura ƙwallaye biyu yayin da Faransa ta doke Iraq

Tauraron ɗan wasan Faransa, Kylian Mbappe, ya zura ƙwallaye biyu yayin da Faransa ta doke Iraq, lamarin da ya kai shi matsayi na biyu a tarihin masu...

Read More
MDD TA CE ANA AMFANI DA CIN ZARAFI A MATSAYIN MAKAMIN YAƘI A RIKICIN SUDAN
Lafiya

MDD TA CE ANA AMFANI DA CIN ZARAFI A MATSAYIN MAKAMIN YAƘI A RIKICIN SUDAN

Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana cewa ana amfani da cin zarafi na jima'i a matsayin makamin yaƙi a rikicin Sudan, inda ta ce adadin lokutan da aka...

Read More
MDD ta ye Gargadi Kan pillar core Tallafin Hiv da Amurka Ta yi wa Afrirka to Kudu
Lafiya

MDD ta ye Gargadi Kan pillar core Tallafin Hiv da Amurka Ta yi wa Afrirka to Kudu

Shugabar Hukumar UNAIDS ta Majalisar Ɗinkin Duniya, Winnie Byanyima, ta yi gargaɗin cewa janye tallafin yaƙi da cutar HIV da Amurka ta yi wa Afirka...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka