YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Gwamna Zulum Ya Ƙaddamar Da Noman Damina Na 2026 Da Rarraba Kayan Tallafin Noma A Borno
Labaran gida

Gwamna Zulum Ya Ƙaddamar Da Noman Damina Na 2026 Da Rarraba Kayan Tallafin Noma A Borno

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ƙaddamar da shirin noman damina na shekarar 2026, tare da fara sayar da takin zamani a farashin...

Read More
Yan Sanda A Bayelsa Sun Kama Uba Da Ɗansa Da Bindigogi Huɗu Ba Bisa Ƙa'ida Ba
Tsaro

Yan Sanda A Bayelsa Sun Kama Uba Da Ɗansa Da Bindigogi Huɗu Ba Bisa Ƙa'ida Ba

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Bayelsa ta sanar da kama wasu mutane biyu, uba da ɗansa, bisa zargin mallakar bindigogi huɗu masu harbi guda (single-barr...

Read More
Farashin Ɗanyen Mai Ya Tashi Bayan Rikicin Tsagaita Wuta Tsakanin Amurka Da Iran
Babban Labari, Kasuwanci

Farashin Ɗanyen Mai Ya Tashi Bayan Rikicin Tsagaita Wuta Tsakanin Amurka Da Iran

Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya tashi da sama da kashi biyar cikin ɗari a ranar Laraba, bayan da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyan...

Read More
Kwankwaso ya mayar wa Ali Modu Sheriff martani kan kalamansa game da Peter Obi
Siyasa

Kwankwaso ya mayar wa Ali Modu Sheriff martani kan kalamansa game da Peter Obi

Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki tsohon Gwamnan Jihar Borno, Ali Modu Sheriff, kan ikirarins...

Read More
Gwamnatin jihar Kano ta gudanar da bikin yaye rukunin farko tare da kaddamar da sabon rukuni na matasa karkashin shirin bunkusa shugabanci da kwarewa a fannin lafiya
Labaran gida

Gwamnatin jihar Kano ta gudanar da bikin yaye rukunin farko tare da kaddamar da sabon rukuni na matasa karkashin shirin bunkusa shugabanci da kwarewa a fannin lafiya

Bikin ya kunshi karrama waɗanda suka kammala shirin, tare da ƙaddamar da sabon rukuni na waɗanda za su shiga domin ci gaba da koyo hanyoyin in...

Read More
Hare haren mayakan JNIM yayi sanadiyar mutuwar akalla sojojin Burkina faso 50 da Yan banga
Babban Labari

Hare haren mayakan JNIM yayi sanadiyar mutuwar akalla sojojin Burkina faso 50 da Yan banga

Aƙalla sojojin Burkina Faso da kuma ƴan bangar VDP da ke taimaka musu 50 ne aka kasha, a wasu hare-hare da mayaƙan JNIM da ke da alaƙa da ƙungiya...

Read More
Ronaldo Ya Yi Bankwana Da Kofin Duniya Ba Tare Da Ya Lashe Kambun Ba
Wassani

Ronaldo Ya Yi Bankwana Da Kofin Duniya Ba Tare Da Ya Lashe Kambun Ba

Duk da dimbin nasarori da ya samu a harkar ƙwallon ƙafa, tauraron Portugal, Cristiano Ronaldo, ya kawo ƙarshen tafiyarsa a gasar cin Kofin Duniya b...

Read More
MDD: Hare-haren Jirage Marasa Matuƙa Sun Kashe Ƙananan Yara 330 A Sudan Cikin Watanni Shida
Lafiya

MDD: Hare-haren Jirage Marasa Matuƙa Sun Kashe Ƙananan Yara 330 A Sudan Cikin Watanni Shida

Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta bayyana cewa hare-haren jirage marasa matuƙa a Sudan sun yi sanadin mutuwar ƙananan yara 330 a cikin watanni shida...

Read More
Hukumar Ƙwallon Ƙafar Faransa Za Ta Gurfanar Da Sanatar Paraguay Kan Kalaman Da Ta Yi Wa Mbappe
Wassani

Hukumar Ƙwallon Ƙafar Faransa Za Ta Gurfanar Da Sanatar Paraguay Kan Kalaman Da Ta Yi Wa Mbappe

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Faransa (FFF) ta bayyana aniyarta ta ɗaukar matakin shari'a kan Sanatar Paraguay, Celeste Amarilla, bayan kalaman da ta yi ...

Read More
Faransa Ta Janye Dukkan Jami'an Diflomasiyyarta Daga Burkina Faso
Labaran Ketare

Faransa Ta Janye Dukkan Jami'an Diflomasiyyarta Daga Burkina Faso

Gwamnatin Faransa ta tabbatar da janye dukkan jami'an diflomasiyyarta daga Burkina Faso, bayan da gwamnatin mulkin sojan ƙasar ta yanke hulɗar diflo...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka