YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Babban jami’in soja ya rasa ransa a harin kwanton ɓauna a Kaduna
Babban Labari, Siyasa

Babban jami’in soja ya rasa ransa a harin kwanton ɓauna a Kaduna

Wani harin kwanton ɓauna da ake zargin ‘yan fashin daji ne suka kai wa dakarun Sojin Najeriya a ƙaramar hukumar Chikun ta jihar Kaduna ya yi sanad...

Read More
Jam’iyyar Matasa ta samu nasara a kotu kan rajista da INEC
Babban Labari, Siyasa

Jam’iyyar Matasa ta samu nasara a kotu kan rajista da INEC

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da ta yi wa jam’iyyar Access Party, wadda aka fi sani d...

Read More
Majalisar Dattawa ta bayar da umarnin kamo tsohon shugaban NNPCL
General

Majalisar Dattawa ta bayar da umarnin kamo tsohon shugaban NNPCL

Kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da bibiyar kashe kuɗaɗen al’umma ya buƙaci hukumomin tsaro su kamo tsohon shugaban kamfanin man fetur na Naje...

Read More
Ƴanbindiga sun kai hari makaranta a Kogi, mutum uku sun rasa rayukansu
Labaran Ketare, Babban Labari

Ƴanbindiga sun kai hari makaranta a Kogi, mutum uku sun rasa rayukansu

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kogi ta tabbatar da harin da ‘yan bindiga suka kai a wata makaranta da ke jihar, inda rahotanni suka ce...

Read More
Pakistan ta kai farmakin sama kan Afghanistan
Labaran Ketare

Pakistan ta kai farmakin sama kan Afghanistan

Ƙasar Pakistan ta kai hare-haren sama a yankin iyakarta da Afghanistan, lamarin da ya tayar da sabon rikici tare da kawo ƙarshen watanni na kwanciya...

Read More
Trump ya yi barazanar hukunta Iran kan jinkirta tattaunawar sulhu
Labaran Ketare

Trump ya yi barazanar hukunta Iran kan jinkirta tattaunawar sulhu

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce Iran za ta fuskanci sakamako kan abin da ya kira jan ƙafa wajen tattaunawar neman sulhu.A wani saƙo da ya walla...

Read More
Qatar ta aike da tawaga Tehran don tattaunawa da Iran
Labaran Ketare

Qatar ta aike da tawaga Tehran don tattaunawa da Iran

Tawagar manyan jami’ai daga ƙasar Qatar ta isa birnin Tehran domin ganawa da jami’an gwamnatin Iran, a wani yunkuri na tattaunawa kan dangantakar...

Read More
Ƙudurin dokar ƙara yawan alƙalan kotu ya tsallake karatu na biyu a Majalisar Tarayya
Babban Labari

Ƙudurin dokar ƙara yawan alƙalan kotu ya tsallake karatu na biyu a Majalisar Tarayya

Majalisar Dattawa ta tsallake karatu na biyu ga wasu ƙudurorin dokar da ke neman ƙara yawan alƙalan manyan kotunan ƙasar domin rage cunkoso a hark...

Read More
HADA-HADAR KUDADE
Kasuwanci

HADA-HADAR KUDADE

Yadda canjin kudaden kasashen ketare zuwa Naira ke gudana a kasuwannin chanji a yau 10-06-2026.• DOLLAR ₦1,390• UAE DIRHAM ₦380 • CEFA ...

Read More
Gwamnatin Kano ta Kudiri aniyar rage talauci ta hanyar amfani da sabbin hanyoyin tallafawa al'umma
Labaran gida

Gwamnatin Kano ta Kudiri aniyar rage talauci ta hanyar amfani da sabbin hanyoyin tallafawa al'umma

Gwamnatin Jihar Kano ta sake tabbatar da aniyarta na rage talauci ta hanyar aiwatar da shirye-shirye da manufofin da za su inganta rayuwar al’umma.M...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka