YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Tsohon Kakakin Sojin Najeriya, Janar Abubakar Rabe, Ya Rasu a Hannun ’Yan Bindiga
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Tsohon Kakakin Sojin Najeriya, Janar Abubakar Rabe, Ya Rasu a Hannun ’Yan Bindiga

Tsohon mai magana da yawun rundunar sojin Najeriya, Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya), ya rasu yayin da yake tsare a hannun masu garkuwa da mutan...

Read More
Trump na shirin tura wasu ‘yan ciranin Iran zuwa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Labaran Ketare

Trump na shirin tura wasu ‘yan ciranin Iran zuwa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin Shugaban Amurka, Donald Trump, na shirin tura wasu ‘yan ciranin Iran tare da wasu baki daga ƙasashe daban-daban z...

Read More
An yanke wa Yoon Suk Yeol hukuncin shekaru 30 a gidan yari
Labaran Ketare

An yanke wa Yoon Suk Yeol hukuncin shekaru 30 a gidan yari

Wata kotu a Koriya ta Kudu ta yanke wa tsohon shugaban ƙasar, Yoon Suk Yeol, hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari bayan same shi da laifin bayar d...

Read More
Tinubu ya ce babu dimokraɗiyya mai ɗorewa ba tare da tsaro ba
Labaran gida, Babban Labari

Tinubu ya ce babu dimokraɗiyya mai ɗorewa ba tare da tsaro ba

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su ci gaba da ƙaunar ƙasarsu duk da ƙalubalen da take fuskanta, musamman mat...

Read More
Ibrahim Adam Ya Samu Sabon Muƙami a Kano
Labaran gida, Siyasa

Ibrahim Adam Ya Samu Sabon Muƙami a Kano

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya nada Ibrahim Adam a matsayin Mai Ba da Shawara na Musamman kan Harkokin Yaɗa Labarai (Special Adviser...

Read More
Mutum biyu sun fuskanci hukuncin kisa a Thailand kan harin bam
Labaran Ketare, Tsaro

Mutum biyu sun fuskanci hukuncin kisa a Thailand kan harin bam

Wata kotu a ƙasar Thailand ta yanke wa wasu mutane biyu hukuncin kisa bayan ta same su da laifin kai ɗaya daga cikin munanan hare-haren ta’addanci...

Read More
Matawalle: Ƴan adawa na kambama matsalar tsaro don ɓata sunan Tinubu
Babban Labari, Tsaro

Matawalle: Ƴan adawa na kambama matsalar tsaro don ɓata sunan Tinubu

Ƙaramin Ministan Tsaro na Najeriya, Bello Matawalle, ya zargi ƴan adawa da ƙoƙarin kambama matsalar tsaro a ƙasar domin ɓata sunan Shugaba Bola ...

Read More
Ƴan Indiya uku sun mutu a harin Amurka kan jirgin dakon mai
Labaran Ketare, Tsaro

Ƴan Indiya uku sun mutu a harin Amurka kan jirgin dakon mai

An tabbatar da mutuwar ma’aikatan ruwa uku ‘yan ƙasar Indiya bayan wani hari da sojojin Amurka suka kai kan wani jirgin dakon man fetur a mashigi...

Read More
Obi da Kwankwaso ne suka amfana da NDC, ba akasin haka ba – Dickson
Babban Labari, Siyasa

Obi da Kwankwaso ne suka amfana da NDC, ba akasin haka ba – Dickson

Jagoran jam’iyyar adawa ta NDC a Najeriya, Sanata Seriake Dickson, ya yi kakkausar suka ga wasu magoya bayan Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso, yana...

Read More
Majalisar Dattawa ta musanta bayar da umarnin kama Mele Kyari
Babban Labari, Siyasa

Majalisar Dattawa ta musanta bayar da umarnin kama Mele Kyari

Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana cewa ba ta bayar da umarnin kama tsohon shugaban Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL), Mele Kyari, ba dangane da ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka