YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Rahotanni: Robert Lewandowski Na Dab Da Komawa Chicago Fire
Labaran Ketare, Wassani

Rahotanni: Robert Lewandowski Na Dab Da Komawa Chicago Fire

Robert Lewandowski na dab da kammala komawa Chicago Fire FC bayan karewar kwantiraginsa da FC Barcelona.Rahotanni sun ce ana sa ran ɗan wasan mai she...

Read More
Manchester City Ta Nada Enzo Maresca A Matsayin Sabon Koci
Wassani

Manchester City Ta Nada Enzo Maresca A Matsayin Sabon Koci

Manchester City ta tabbatar da naɗin Enzo Maresca a matsayin sabon kocinta, bayan ya maye gurbin Pep Guardiola.Maresca, wanda ya taɓa horar da Leice...

Read More
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya umarci hukumomin tsaro da su fara bincike nan-take kan kisan shugaban ƙungiyar makiyaya ta MACBAN
Labaran gida, Tsaro

Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya umarci hukumomin tsaro da su fara bincike nan-take kan kisan shugaban ƙungiyar makiyaya ta MACBAN

Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya umarci hukumomin tsaro da su fara bincike nan-take kan kisan shugaban ƙungiyar makiyaya ta MACBAN a jihar, Alh...

Read More
Gwamnati Ta Bayyana Sabon Tsarin Horon NYSC da Rukunoni 11 na Musamman
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnati Ta Bayyana Sabon Tsarin Horon NYSC da Rukunoni 11 na Musamman

Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsare-tsaren Manufofi, Hadiza Bala Usman, ta bayyana wasu daga cikin sauye-sauyen da ake shirin yi wa shirin bau...

Read More
Kasashen Duniya Sun Yi Alƙawarin Tallafa wa Venezuela Bayan Girgizar Ƙasa
Labaran Ketare, Babban Labari

Kasashen Duniya Sun Yi Alƙawarin Tallafa wa Venezuela Bayan Girgizar Ƙasa

Kasashe da dama na ci gaba da bayyana shirin ba da agaji ga Venezuela bayan girgizar ƙasa da ta afku a makon da ya gabata.Rahotanni sun nuna cewa ƙa...

Read More
An Shigar da Ƙara Kan Takardun Karatun Shugaba Tinubu a Babbar Kotun Tarayya
Labaran gida, Babban Labari, Siyasa

An Shigar da Ƙara Kan Takardun Karatun Shugaba Tinubu a Babbar Kotun Tarayya

Wata ƙungiya mai rajin sauye-sauye a harkokin shugabanci ta shigar da ƙara a Babbar Kotun Tarayya da ke Kano, inda ta ƙalubalanci sahihancin wasu t...

Read More
Sojoji Sun Ceto Ɗalibai Da Malamai Bayan Hari a Wata Makaranta a Borno
Babban Labari, Tsaro

Sojoji Sun Ceto Ɗalibai Da Malamai Bayan Hari a Wata Makaranta a Borno

Rundunar Operation Hadin Kai ta sanar da cewa ta ceto ɗalibai da malamai 10 bayan wani hari da aka kai wata makaranta a yankin Lassa, ƙaramar hukuma...

Read More
Masana Sun Ce Sakamakon Zaɓen 2023 Ba Zai Iya Zama Madubin Na 2027 Kai Tsaye Ba
Babban Labari, Siyasa

Masana Sun Ce Sakamakon Zaɓen 2023 Ba Zai Iya Zama Madubin Na 2027 Kai Tsaye Ba

Yayin da jam'iyyun siyasa suka kammala zaɓen fitar da gwanayensu domin tunkarar zaɓen shugaban ƙasa na 2027, wasu na ƙoƙarin hasashen sakamakon z...

Read More
Iyalan Shugaban Miyetti Allah Sun Ce Har Yanzu Ba Su Samu Tuntuɓar Gwamnati Ba
Babban Labari, Tsaro

Iyalan Shugaban Miyetti Allah Sun Ce Har Yanzu Ba Su Samu Tuntuɓar Gwamnati Ba

Iyalan marigayi shugaban ƙungiyar Miyetti Allah a Jihar Benue, Alhaji Ardo Risku, sun bayyana cewa har yanzu ba su samu wata tuntuɓa daga gwamnati b...

Read More
Kotu daukaka Kara dake kano ta umarci Sheikh Abduljabbar ya gabatar da litattafan da ya kafa hujja a shari’ar farko
Babban Labari

Kotu daukaka Kara dake kano ta umarci Sheikh Abduljabbar ya gabatar da litattafan da ya kafa hujja a shari’ar farko

Babbar kotun ɗaukaka ƙara dake kano dake sauraran ƙarar da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya shigar inda yake ƙalubalantar hukuncin kis...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka