YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

ƴansandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Birnin Gwari.
Labaran gida, Tsaro

ƴansandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Birnin Gwari.

Rundunar Ƴansandan Jihar Kaduna ta sanar da cewa jami'anta sun yi nasarar ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a Ƙaramar Hukumar Birnin Gwari da ...

Read More
Farashin ɗanyen mai nau’in Brent ya faɗi sosai bayan samun sauƙin rikicin Gabas ta Tsakiya da kuma rattaba hannu kan yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin ɓangarorin da ke rikici.
Labaran gida, Kasuwanci

Farashin ɗanyen mai nau’in Brent ya faɗi sosai bayan samun sauƙin rikicin Gabas ta Tsakiya da kuma rattaba hannu kan yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin ɓangarorin da ke rikici.

Yayin da farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya koma matakin da yake kafin rikicin da ya ɓarke tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran, har yanzu ma...

Read More
Mutane 32 ne suka rasu yayin da Sama da 700 suka jikkata sakamakon girgizar kasa Venezuela
Babban Labari

Mutane 32 ne suka rasu yayin da Sama da 700 suka jikkata sakamakon girgizar kasa Venezuela

Girgizar ƙasa mai ƙarfi ta yi sanadin mutuwar mutane 32 a VenezuelaMutane 32 sun mutu yayin da wasu fiye da 700 suka jikkata sakamakon wasu tagwayen...

Read More
Babbar kotun tarayya ta umarci INECT ta jaddada rajistar Jam'iyar CDA
Babban Labari

Babbar kotun tarayya ta umarci INECT ta jaddada rajistar Jam'iyar CDA

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) da ta yi wa jam’iyyar Citizens Democratic Alliance (CDA) ri...

Read More
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran Kundin Tsarin Mulki da ke neman samar da rundunonin ƴansandan jihohi
Labaran gida, Tsaro

Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran Kundin Tsarin Mulki da ke neman samar da rundunonin ƴansandan jihohi

Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran Kundin Tsarin Mulki da ke neman samar da rundunonin ƴansandan jihohi a faɗin ƙasar, wani m...

Read More
Ƙungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta yi gargaɗin cewa matsalar tamowa na ci gaba da barazana ga rayuwar dubban yara
Labaran gida, Babban Labari, Lafiya

Ƙungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta yi gargaɗin cewa matsalar tamowa na ci gaba da barazana ga rayuwar dubban yara

Ƙungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta yi gargaɗin cewa matsalar tamowa na ci gaba da barazana ga rayuwar dubban yara a jihar Kebb...

Read More
yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Kuda-Kuda da ke Ƙaramar Hukumar Goronyo a Jihar Sokoto
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Kuda-Kuda da ke Ƙaramar Hukumar Goronyo a Jihar Sokoto

Wasu 'yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Kuda-Kuda da ke Ƙaramar Hukumar Goronyo a Jihar Sokoto, inda suka kashe babban limamin ƙauyen, Liman Audu, ...

Read More
Kafa yan sandan jihohi zai taimaka wa jihohi wajen kare al’ummarsu yadda ya kamata, musamman Kiristocin da ake tsanantawa cewar dan majalisar Amurka
Babban Labari

Kafa yan sandan jihohi zai taimaka wa jihohi wajen kare al’ummarsu yadda ya kamata, musamman Kiristocin da ake tsanantawa cewar dan majalisar Amurka

 Dan majalisar dokokin Amurka, Riley Moore, ya yi maraba da amincewar Majalisar Dattawan Najeriya da Kudirin Gyaran Kundin Tsarin Mulki da ke nem...

Read More
Amurka sun sanar da samar da wata allurar rigakafin cutar Ebola
Labaran Ketare, Babban Labari, Lafiya

Amurka sun sanar da samar da wata allurar rigakafin cutar Ebola

Jami’an Amurka sun sanar da samar da wata allurar rigakafin cutar Ebola ta gwaji yayin da ake ci gaba da fama da ɓarkewar cutar a Jamhuriyar Dimokr...

Read More
Majalisar Dattawan Najeriya za ta fara muhawara a yau Laraba kan wani muhimmin kudirin doka da ke neman samar da rundunonin ‘yansandan jihohi
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Majalisar Dattawan Najeriya za ta fara muhawara a yau Laraba kan wani muhimmin kudirin doka da ke neman samar da rundunonin ‘yansandan jihohi

MAJALISAR NAJERIYA ZA TA FARA MUHAWARA KAN KUDIRIN KAFAR ‘YANSANDAN JIHOHIAna sa ran Majalisar Dattawan Najeriya za ta fara muhawara a yau Laraba ka...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka