Gwamnatin Kano na ci gaba da baiwa ɓangaren ilimi fifiko tare da haɗa kai da Gwamnatin tarayya da ma sauran ƙungiyoyi.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana hakan yayin da karamar Ministar Ilimi ta kasa Suwaiba Sa’id Ahmed ta kai masa ziyara a gidan gwamnatin Kano.â€...
Read More