Sojojin saman Najeriya sun kashe gomman ‘Yan Boko Haram a Hare-haren sama a Borno
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta ce ta kashe gomman mayaƙan ƙungiyar Boko Haram a wani jerin hare-haren sama da ta kai kan wuraren ɓuyar ƙun...
Read More
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta ce ta kashe gomman mayaƙan ƙungiyar Boko Haram a wani jerin hare-haren sama da ta kai kan wuraren ɓuyar ƙun...
Read More
Masar da Qatar sun yi kira ga Amurka da Iran da su dawo kan teburin tattaunawa domin neman mafita ta lumana ga rikicin da ke tsakanin ƙasashen biyu.K...
Read More
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sake zaɓen Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, a matsayin abokin takararsa domin neman wa'adi na biy...
Read More
Fadar Shugaban Ƙasa ta sanar da cewa an kuɓutar da dukkan ɗalibai da malaman makaranta da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Orire da ke jihar...
Read More
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta gabatar da Daniel Ogunmodede a matsayin sabon mai horar da kungiyar, gabanin fara kakar wasannin Najeriya ta ...
Read More
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin cewa gwamnatin tarayya za ta tabbatar an hukunta duk wadanda aka kama da hannu a sace dalibai da malam...
Read More
Hukumar Shari’a ta Jihar Kano ta bayyana cewa ba za ta lamunci ci gaba da buɗe masallatan Juma’a ba tare da samun amincewarta ba.Kwamishina na Bi...
Read More
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdoğan, ya jaddada aniyar ƙasarsa ta ƙara ƙarfafa alaƙar haɗin gwiwa da Laberiya, musamman a fannonin ka...
Read More
Sunan Muhammad ya sake zama sunan da iyaye suka fi sanya wa jariran maza a Ingila da Wales a shekarar 2025.Hukumar Ƙididdiga ta Birtaniya (Office for...
Read More
Andy Burnham, wanda ake ganin na daga cikin fitattun 'yan siyasar da ka iya jagorantar Jam'iyyar Labour a nan gaba, ya nemi afuwa kan yadda jam'iyyars...
Read More