YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Najeriya na bukatar shugabanni masu nagarta da kwarewa ba Yan shiyar kudu ko Arewa ba - Hakeem Baba
Babban Labari

Najeriya na bukatar shugabanni masu nagarta da kwarewa ba Yan shiyar kudu ko Arewa ba - Hakeem Baba

Shugaban Jam’iyyar PRP Hakeem Baba-Ahmed, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su daina duba yanki ko shiyya wajen zaɓen shugabanni, maimakon haka su ...

Read More
Gonakin Gwamnati ya kamata a kai matasa da aka kama a kano - Abba Hikima
Babban Labari

Gonakin Gwamnati ya kamata a kai matasa da aka kama a kano - Abba Hikima

Fitaccen lauya mai fafuktukar kare hakkin Dan adam Barista Abba Hikima, ya wallafa wannan sharawa ce a shafinsa na Facebook, kwana guda bayan da hukum...

Read More
HADA-HADAR KUDADE
Kasuwanci

HADA-HADAR KUDADE

Yadda canjin kudaden kasashen ketare zuwa Naira ke gudana a kasuwannin chanji a yau 09-06-2026.• DOLLAR₦1,380• UAE DIRHAM ₦360• CEFA ₦2,44...

Read More
Harin Iran ya sa Isra’ila ta katse shigar agaji zuwa Gaza
Labaran Ketare, Siyasa, Tsaro

Harin Iran ya sa Isra’ila ta katse shigar agaji zuwa Gaza

Isra’ila ta sanar da sake rufe wuraren shiga da fita na Zirin Gaza bayan hare-haren da Iran ta kai a wasu sassan ƙasar, a wani mataki da mahukunta ...

Read More
Hukumar INEC ta fitar da jerin ƴan takarar zaben cike gurbi
Babban Labari, Siyasa

Hukumar INEC ta fitar da jerin ƴan takarar zaben cike gurbi

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta wallafa jerin sunayen ƴan takarar da za su fafata a zaɓukan cike gurbi da aka shirya gudanarwa a ra...

Read More
NDC ta ɗauki matakin sulhu bayan ɓarkewar rikici a jam’iyyar
Babban Labari, Siyasa

NDC ta ɗauki matakin sulhu bayan ɓarkewar rikici a jam’iyyar

Jam’iyyar NDC ta sanar da ɗaukar wasu muhimman matakai da nufin ƙarfafa dimokuraɗiyya, ladabtarwa da haɗin kai a cikin jam’iyyar, yayin da tak...

Read More
Masu neman sulhu sun faɗa hannun 'yan bindiga a Zamfara
Babban Labari, Tsaro

Masu neman sulhu sun faɗa hannun 'yan bindiga a Zamfara

Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da dattijan wani ƙauye a Ƙaramar Hukumar Maradun da ke Jihar Zamfara bayan sun amsa gayyatar yin sulhu da su domin ...

Read More
Masana MDD kan ’yancin addini sun fara ziyarar aiki a Najeriya
Labaran gida, Babban Labari

Masana MDD kan ’yancin addini sun fara ziyarar aiki a Najeriya

Manyan jami’an Majalisar Ɗinkin Duniya masu kula da harkokin ’yancin addini sun fara wata ziyarar aiki ta makwanni biyu a Najeriya domin nazarin ...

Read More
An saki sama da mutum 400 da Boko Haram ta yi garkuwa da su a Borno
Babban Labari, Tsaro

An saki sama da mutum 400 da Boko Haram ta yi garkuwa da su a Borno

Satar mutane ta zama ɗaya daga cikin manyan dabarun da mayaƙan Boko Haram ke amfani da su a hare-haren da suke kaiwa a Najeriya tsawon sama da sheka...

Read More
Rikicin Iran da Isra’ila ya tayar da farashin man fetur a kasuwannin duniya
Labaran Ketare, Kasuwanci

Rikicin Iran da Isra’ila ya tayar da farashin man fetur a kasuwannin duniya

Farashin danyen mai ya fara tashi a kasuwannin duniya sakamakon rahotannin musayar hare-hare tsakanin Iran da Isra’ila, lamarin da ya ƙara tayar da...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka