YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Najeriya Ta Tabbatar da Janyewar Yawancin Sojojin Amurka Daga Ƙasar
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Najeriya Ta Tabbatar da Janyewar Yawancin Sojojin Amurka Daga Ƙasar

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa yawancin sojojin Amurka da aka tura ƙasar a farkon wannan shekarar domin taimakawa wajen yaƙi da ta'addanci s...

Read More
Ba Mu Yanke Hukunci Kan Sauya Kayan NYSC ba – Ministan Matasa
Labaran gida, Babban Labari

Ba Mu Yanke Hukunci Kan Sauya Kayan NYSC ba – Ministan Matasa

Ministan Matasa na Najeriya, Ayodele Olawande, ya bayyana cewa har yanzu gwamnatin tarayya ba ta yanke hukunci kan sauya tufafin masu yi wa ƙasa hidi...

Read More
DSS Ta Gurfanar da Mutum Biyar Kan Zargin ɓoye Inda Timipre Sylva Yake
Labaran gida, Tsaro

DSS Ta Gurfanar da Mutum Biyar Kan Zargin ɓoye Inda Timipre Sylva Yake

Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta gurfanar da wasu mutum biyar a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja bisa zarginsu da ɓoye bayanai ...

Read More
Sojojin Najeriya Sun Lalata Wata Haramtacciyar Masana'antar Ƙera Makamai a Kebbi
Labaran Ketare, Babban Labari

Sojojin Najeriya Sun Lalata Wata Haramtacciyar Masana'antar Ƙera Makamai a Kebbi

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun gano tare da lalata wata haramtacciyar masana'antar ƙera makamai a J...

Read More
Hukumar Kwastam Ta Tara Naira Tiriliyan 3.35 Cikin Watanni Biyar
Labaran gida, Babban Labari

Hukumar Kwastam Ta Tara Naira Tiriliyan 3.35 Cikin Watanni Biyar

Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta sanar da cewa ta tara kuɗaɗen shiga da suka kai Naira tiriliyan 3.35 tsakanin watan Janairu da Mayun shekarar 2...

Read More
Zanen 'Adire' zai maye gurbin Khaki a matsayin sabon tufafin NYSC
Labaran gida, Babban Labari

Zanen 'Adire' zai maye gurbin Khaki a matsayin sabon tufafin NYSC

Ministan Raya Matasa na Najeriya, Ayodele Olawande, ya tabbatar da cewa gwamnatin tarayya ta amince da wani sabon sauyi a shirin hidimar ƙasa (NYSC),...

Read More
Iran Ta Yi Allah-Wadai da Barazanar Isra'ila Kan Khamenei
Labaran Ketare, Tsaro

Iran Ta Yi Allah-Wadai da Barazanar Isra'ila Kan Khamenei

Iran ta yi Allah-wadai da kalaman da Ministan Tsaron Isra'ila, Israel Katz, ya yi kan Mojtaba Khamenei, inda ta bayyana su a matsayin barazana da ta s...

Read More
Indiya Ta Buƙaci WhatsApp Ta Jinkirta Sabon Tsarin Amfani da Sunaye
Labaran Ketare, Babban Labari

Indiya Ta Buƙaci WhatsApp Ta Jinkirta Sabon Tsarin Amfani da Sunaye

Gwamnatin Indiya ta buƙaci WhatsApp ta dakatar da ƙaddamar da wani sabon tsari da zai bai wa masu amfani da manhajar damar amfani da sunaye na musam...

Read More
Kotu Ta Tabbatar da David Mark a Matsayin Shugaban Jam'iyyar ADC
Labaran gida, Babban Labari, Siyasa

Kotu Ta Tabbatar da David Mark a Matsayin Shugaban Jam'iyyar ADC

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tabbatar da Sanata David Mark a matsayin halastaccen shugaban jam'iyyar African Democratic Congress (ADC).Kotun ta...

Read More
Mece Ce Makomar Kuɗaɗen Masu Ajiya Bayan CBN Ta Soke Lasisin Bankuna 46?
Kasuwanci

Mece Ce Makomar Kuɗaɗen Masu Ajiya Bayan CBN Ta Soke Lasisin Bankuna 46?

Bayan Babban Bankin Najeriya (CBN) ya soke lasisin bankunan microfinance 46, ƴan Najeriya da dama sun fara nuna damuwa kan makomar kuɗaɗensu da ke ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka