Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yaba wa al’umma, gwamnatin jihar da hukumomin tsaro bisa yadda aka gudanar da bukukuwan Eid El Kabir na shekarar 2026.
A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar, rundunar ta miƙa godiyarta ga gwamnatin jihar Kano bisa goyon baya da...
Read More