YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

NSCDC Ta Bankado Jami'ar Bogi A Wani Gida Mai Dakuna Uku A Legas
Labaran gida, Tsaro

NSCDC Ta Bankado Jami'ar Bogi A Wani Gida Mai Dakuna Uku A Legas

Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) ta bankado wata jami'ar bogi da ke aiki a cikin wani gida mai dakuna uku a yankin Ilado, da ke ...

Read More
Tinubu Ya Bukaci ECOWAS Ta Ɗauki Mataki Kan Hare-haren Ƙyamar Baƙi A Afirka Ta Kudu
Labaran gida, Labaran Ketare, Babban Labari

Tinubu Ya Bukaci ECOWAS Ta Ɗauki Mataki Kan Hare-haren Ƙyamar Baƙi A Afirka Ta Kudu

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci ƙasashen da ke ƙarƙashin Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) su haɗa ...

Read More
Kwamishinan 'Yan Sandan FCT Ya Gargadi Jama'a Kan Binciken Wayoyi Ba Bisa Ka'ida Ba
Labaran gida, Tsaro

Kwamishinan 'Yan Sandan FCT Ya Gargadi Jama'a Kan Binciken Wayoyi Ba Bisa Ka'ida Ba

Kwamishinan 'Yan Sandan Babban Birnin Tarayya (FCT), Ahmed Sanusi, ya gargadi mazauna Abuja, musamman matasa, da kada su amince jami'an tsaro su binci...

Read More
Qatar Ta Nemi Majalisar Dinkin Duniya Ta Ɗora Alhakin Hare-Hare Kan Iran
Labaran Ketare

Qatar Ta Nemi Majalisar Dinkin Duniya Ta Ɗora Alhakin Hare-Hare Kan Iran

Gwamnatin Qatar ta miƙa wa Majalisar Ɗinkin Duniya da Kwamitin Tsaro wasiƙu inda ta dora cikakken alhakin hare-haren da aka kai kan ƙasarta a kan ...

Read More
'Yan Sanda Sun Fara Bincike Kan Zargin Karɓar Cin Hanci Daga Shugaban ICPC
Labaran gida

'Yan Sanda Sun Fara Bincike Kan Zargin Karɓar Cin Hanci Daga Shugaban ICPC

Hukumar 'Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da fara bincike kan wasu jami'anta da ake zargi da neman kuɗi daga Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Ra...

Read More
An Kama Mutane 19 Kan Zargin Safarar Jarirai Zuwa Ƙasashen Waje A Indonesia
Labaran Ketare, Babban Labari

An Kama Mutane 19 Kan Zargin Safarar Jarirai Zuwa Ƙasashen Waje A Indonesia

Mahukunta a Indonesia sun kama mutane 19 da ake zargi da hannu a safarar jarirai kusan 34 zuwa ƙasashen waje, lamarin da ya sake jawo hankali kan mat...

Read More
Sojoji Sun Daƙile Yunƙurin Boko Haram/ISWAP Na Karɓar Haraji A Yobe
Labaran gida, Babban Labari

Sojoji Sun Daƙile Yunƙurin Boko Haram/ISWAP Na Karɓar Haraji A Yobe

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun daƙile wani yunƙuri da mayaƙan Boko Haram/ISWAP suka yi na tatsar kuɗi daga al'ummomi a Jihar Yobe ta ...

Read More
Amurka ta zuba Jarin Dala 2.1 don adana al'adun Gargajiya a Najeriya
Babban Labari

Amurka ta zuba Jarin Dala 2.1 don adana al'adun Gargajiya a Najeriya

Amurka ta zuba jarin dala miliyan 1.2 cikin shekaru biyar da suka gabata domin tallafa wa ayyukan kare da adana al'adun gargajiya a jihohi 21 na Najer...

Read More
Zinedine Zidane ya rattaba hannu a matsayin sabon mai horas da tawagar kasar Faransa
Wassani

Zinedine Zidane ya rattaba hannu a matsayin sabon mai horas da tawagar kasar Faransa

Tsohon fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Faransa, Zinedine Zidane, ya rattaba hannu kan yarjejeniya domin zama sabon mai horas da tawagar ƙasar F...

Read More
Sojoji sun kashe Yan boko haram tare da kawo karshen karbar harajin dole da suke kakabawa mutane a Yobe
Babban Labari, Tsaro

Sojoji sun kashe Yan boko haram tare da kawo karshen karbar harajin dole da suke kakabawa mutane a Yobe

Dakarun Operation HADIN KAI sun dakile wani yunkuri na 'yan ta'addan Boko Haram/Islamic State West Africa Province (ISWAP) na karɓar haraji ba bisa k...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka