YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Shugaban Lebanon ya tafi Amurka domin ganawa da Donald Trump
Labaran gida, Babban Labari

Shugaban Lebanon ya tafi Amurka domin ganawa da Donald Trump

Shugaban ƙasar Lebanon, Joseph Aoun, ya bar birnin Beirut zuwa Washington, inda ake sa ran zai gana da shugaban Amurka, Donald Trump, kamar yadda fad...

Read More
Sojoji sun kashe waɗanda ake zargin tare da ceto mutum uku a Benue
Labaran gida, Tsaro

Sojoji sun kashe waɗanda ake zargin tare da ceto mutum uku a Benue

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Whirl Stroke, tare da haɗin gwiwar jami'an tsaron al'umma na Jihar Benue, sun kashe wasu da ake ...

Read More
An yi zargin kutse cikin shafin intanet na fadar shugaban ƙasar Kenya
Labaran gida, Babban Labari

An yi zargin kutse cikin shafin intanet na fadar shugaban ƙasar Kenya

Rahotanni daga kafafen yaɗa labarai na Kenya sun ce wasu masu kutse ta intanet sun kutsa cikin shafin intanet na fadar shugaban ƙasar, William Ruto,...

Read More
Kotu ta yi watsi da buƙatar gyaran ƙarar zaɓen fidda gwanin APC a Neja
Labaran gida, Babban Labari

Kotu ta yi watsi da buƙatar gyaran ƙarar zaɓen fidda gwanin APC a Neja

Babbar Kotun Tarayya da ke Minna, Jihar Neja, ta yi watsi da wata buƙata da aka gabatar domin sauya sunayen ɓangarorin da ke cikin ƙarar da ke ƙal...

Read More
Dakarun sojin najeriya sunyi nasarar damke wasu bakin haure bisa zarginsu da hannu da ta'addanci - Bwala
Tsaro

Dakarun sojin najeriya sunyi nasarar damke wasu bakin haure bisa zarginsu da hannu da ta'addanci - Bwala

Mai bai wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu shawara kan yaɗa labarai, Daniel Bwala, ya ce dakarun sojin Nijeriya sun kama wasu baƙin haure da ake zargi da ...

Read More
Takaddama ta ɓarke tsakanin Hisbah da Hukumar Tace Fina-finai kan sana'ar "downloading" a Kano
Nishadi, Babban Labari

Takaddama ta ɓarke tsakanin Hisbah da Hukumar Tace Fina-finai kan sana'ar "downloading" a Kano

Takaddama ta ɓarke tsakanin Hukumar Hisbah ta Jihar Kano da Hukumar Tace Fina-finai da Ɗab'i ta Jihar Kano kan ikon da ya shafi sana'ar tura fina-fi...

Read More
INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen shugaban ƙasa na gwaji kafin zaɓen 2027
Labaran gida, Babban Labari

INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen shugaban ƙasa na gwaji kafin zaɓen 2027

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa tana nazarin yiwuwar gudanar da zaɓen shugaban ƙasa na gwaji kafin babban zaɓen sheka...

Read More
Sakatare Janar na MDD ya yi Allah wadai da hare-haren kan gine-ginen fararen hula a Iran
Babban Labari, Lafiya

Sakatare Janar na MDD ya yi Allah wadai da hare-haren kan gine-ginen fararen hula a Iran

Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD), Antonio Guterres, ya bayyana cewa bai dace a kai hare-hare kan gine-ginen fararen hula ba, yayin da ...

Read More
Amurka ta tsaurara dokokin zama ga ɗaliban ƙasashen waje
Labaran gida, Babban Labari

Amurka ta tsaurara dokokin zama ga ɗaliban ƙasashen waje

Gwamnatin Amurka ƙarƙashin Shugaba Donald Trump ta sanar da sabbin ƙa'idoji da za su tsaurara dokokin zama da karatu ga ɗaliban ƙasashen waje da ...

Read More
Kotu ta yi watsi da ƙarar neman INEC ta amince da kwamitin riƙon ƙwaryar PDP na Kabiru Turaki
Labaran gida, Babban Labari

Kotu ta yi watsi da ƙarar neman INEC ta amince da kwamitin riƙon ƙwaryar PDP na Kabiru Turaki

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da wasu shugabannin Jam'iyyar PDP suka shigar, wadda ke neman a tilasta wa Hukumar Zaɓe Mai Za...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka