YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Tsananin Zafin Rana da Iska Sun Ƙara Rura Gobarar Daji a Kudancin Turai
Labaran Ketare

Tsananin Zafin Rana da Iska Sun Ƙara Rura Gobarar Daji a Kudancin Turai

Tsananin zafin rana da ya kai kusan digiri 40 a ma'aunin Celsius tare da iska mai ƙarfi sun ƙara rura gobarar daji a sassan kudancin Turai, lamarin ...

Read More
Trump: Netanyahu Ya San Wane Ne Jagora a Tsakaninmu
General

Trump: Netanyahu Ya San Wane Ne Jagora a Tsakaninmu

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya san wane ne jagora a tsakaninsu, yana mai jaddada cewa da...

Read More
Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Zargin Kashe Tiriliyoyin Naira Ba Tare da Kasafin Kuɗi ba
Babban Labari

Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Zargin Kashe Tiriliyoyin Naira Ba Tare da Kasafin Kuɗi ba

Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da zargin cewa ta kashe sama da naira tiriliyan 8 ba tare da an tanadi kuɗin a cikin kasafin kuɗi ba, tana mai cewa an...

Read More
Shugaban Senegal Faye Ya Kafa Sabuwar Jam'iyya Bayan Rabuwarsa da Sonko
Labaran Ketare

Shugaban Senegal Faye Ya Kafa Sabuwar Jam'iyya Bayan Rabuwarsa da Sonko

Shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya sanar da kafa sabuwar jam'iyyar siyasa, matakin da ya tabbatar da rabuwar siyasarsa da Firaministan...

Read More
Gwamnatin shugaba Tinubu ta musanta sakaye Naira Triliyan 8 a kasafin kuɗin bara don zaben 2027
Labaran gida

Gwamnatin shugaba Tinubu ta musanta sakaye Naira Triliyan 8 a kasafin kuɗin bara don zaben 2027

Gwamnatin shugaba Tinubu ta musanta sakaye kudi kimanin Naira Triliyan 8 a kasafin kuɗin bara don amfani da ita a zaɓe mai zuwa.Wannan na matsayin m...

Read More
NDLEA ta kama wata taohuwa yar Shekara 67 dake zaune a birtaniya  dauke da kilo 13 na Hodar ibilis a Legas
Babban Labari

NDLEA ta kama wata taohuwa yar Shekara 67 dake zaune a birtaniya dauke da kilo 13 na Hodar ibilis a Legas

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA ta kama wata tsohuwa 'yar Najeriya mai shekaru 67 da ke zama a Birtaniya, Misis Mary Barek,...

Read More
Yan sanda a Sokoto sun kwashe wani Dan bindiga tare da kwato bindiga kirar AK 47
Tsaro

Yan sanda a Sokoto sun kwashe wani Dan bindiga tare da kwato bindiga kirar AK 47

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Sokoto ta sanar da kashe wani da ake zargin ɗan bindiga ne tare da ƙwato bindigar AK-47 guda ɗaya da harsasai masu yawa,...

Read More
Dalilan da yasa 'yan Najeriya dake Kasar Afrika ta Kudu daukar makami
Labaran Ketare

Dalilan da yasa 'yan Najeriya dake Kasar Afrika ta Kudu daukar makami

Wasu 'yan Najeriya mazauna Afirka ta Kudu sun fara ɗaukar makamai domin kare kansu bayan wa'adin da ƙungiyoyin masu adawa da baƙi suka bayar na bar...

Read More
Faransa Ta Kai Kwata-fainal Bayan Doke Paraguay da Ci 1-0
Wassani

Faransa Ta Kai Kwata-fainal Bayan Doke Paraguay da Ci 1-0

Tawagar Faransa ta tabbatar da matsayinta a zagayen kwata-fainal na Gasar Kofin Duniya ta 2026 bayan da ta doke Paraguay da ci 1-0 a wasan zagaye na '...

Read More
Iran Za Ta Yi Ban-kwana da Gawar Ayatullah Ali Khamenei a Ranar Litinin
Labaran Ketare

Iran Za Ta Yi Ban-kwana da Gawar Ayatullah Ali Khamenei a Ranar Litinin

Gwamnatin Iran ta ayyana ranar Lahadi a matsayin ranar hutu a faɗin ƙasar domin bai wa al'umma damar halartar shirye-shiryen jana'izar jagoran addin...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka